Kukan Nigeria

by Hezaco Feat. Odems Bassey, Emayj & Lisa | Single

Kukan Nigeria

A prayer song for our dear country Nigeria. Featuring Odems Bassey, Emayj , and Lisa.
We have faith that Nigeria will be great again no matter what is happening right now. Join us, Pray and let’s make Nigeria Great.

Lyrics:

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Da sanyi safiya na Bude taga,
Ni cewa nake zana tad da malam Chidi
Mu gaisa kaman yadda muka saba

Isata na tadda da katon kwado a kofa
Nayi tammbaya aka ce ai babu sallama ya kauce.

Zakaru sun daina chara don Bingiku ke Kara
Bayin Allah ba’a barci har gari ya waye

Iyaye Mata ni sai in ce Allah shi saka
wata tara ku dauka da a ciki sai a kar shi
wani sa’in ni ji nake kaman in dare
don fata na so nake Jama’a duk mu zo mu gane

Domin In na dau Jari, gwuiwa ta sanyi ta ke
kaman a tattara sun a tsoma cikin Frezzer
Yan Nigeria ku zo mu zauna lafiya,
Damuwan mu, Kukan Mu sai mu kai wa Allah
Mai kowa mai komai
Ai shi ko zaya amsa

Ya Allah, A gare ka muke Addua

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Allah Sarki Naija
Kasata, the labour of our heroes past will surely survive
Internationally speaking my guy for sure we go revive
And never forget bruhh
Say we get God so back to back one day we go relax yeah….

 

Meanwhile, we no dey fat like the rate weh we dey Pray
On a daily the first prayer na so-so omoohh God Ahbeggg….
Even for crisis you gazz commot look for daily bread
Insecurity getting us dead
Because the bad men don’t even care

Believe me when I speak tonight on this microphone
There’s nobody who can save us from this dark Armageddon
So I just wanna re-introduce
The king on the throne
With Baba God we gat nothing to loose, this is the Truth
But the question is….
Are we ready to be free from this nemesis
To take it back into the hands of time like Genesis
Cos this is really big, bigger than what we can see
So let’s rise up together we can end this.

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Nigeria, our beautiful land,
We lift our eyes and stretch out our hands.
Lord, we ask You, help us stand
Preserve the truth, our fathers planned.

Lead our leaders in Your ways,Let the weapons fall from our hands,
Let peace arise and heal our land.
Every tribe, one voice, one dream,
Brothers and sisters on the same team.
One for all and all as one,
Together we’ll rise, Bound in love that can’t be undone
We are Nigeria, unbreakably one.

No more fighting, ( fighting)
no more pain, ( no pain no pain)
Unbreakable, we stand as one
We are Nigeria, we are one.

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya mai sauraro, A yayin da kake ji wannan wakan .
Ya kamata ka ware minti guda ko biyar
Kayi Addua domin kasar mu Nigeria

Komai yayi zafi maganin shi Allah

Ba abin da ya gagari Allah
Allah ka bamu zaman lafiya
Allah ka bamu Shugaban ni
masu rikon Amana
Mu kuma ma biya, bari Allah
Yasa tsoron sa a zuciyan mu

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria

Ya Allah, Ka ji Kukan yan Nigeria.
Allah Sarki, Kasa ta Nigeria